11 Mayu 2026 - 21:48
Source: ABNA24
Bidiyon Yadda Jiragen Ruwan Iran Farautar Manyan Jirgin Ruwan Amurka A Tekun Farisa

Ku kalli yadda jiragen ruwan sojojin ruwan Amurka ke shan kashi da kaskanci inda su kai arangama da jiragen masu tsananin sauri na Iran a cikin ruwan Tekun Farisa. A wanna bidiyo za ku yadda jiragen Amurka ke sheka gudun tserewa daga tekun Fraisa su kum ajiragen Iran na bin su a baya a gefensu suna son shawo kansu.

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: Kwamandan sojojin ruwa na Iran: Jiragen ruwa na karkashin ruwa saukaka da muke da su sune suka dacewa da aiki a mashigar Hormuz domin su ne daidai da barazana da biyan buƙatun da ake so. - Jiragen ruwa na karkashin ruwamu, waɗanda aka fi sani da "Dolphins of the Gulf", suna iya gudanar da dabarun motsawa a lokacin yaƙi kuma suna da ikon komawa cikin zurfin teku don ci gaba da ayyukansu.

…………………………………………………..

Your Comment

You are replying to: .
captcha